Friday, 13 April 2018

Kalli yanda wani mahaifi ke bankwana da diyarshi da ya yiwa aure

Allah sarki, soyayyar mahaifa dabance, wannan wani kayataccen hotone dake nuna yanda wani mahaifi ke bankwana da diyarshi da yayiwa aure, abin gwanin birgewa, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment