Sunday, 1 April 2018

Kalli yanda wani mutum ya goya dirshi da gashin kanshi

Wannan hoton wani mutum ne da ya goya diyarshi da gashin kanshi da ya watsu a shafukan sada zumunta da muhawara abin ya dauki hankulan mutane inda wasu suka bayyana hakan da hauka wasu kuwa na ganin tsabar soyayyar da da ubane.
No comments:

Post a Comment