Thursday, 5 April 2018

Kalli Zahara Buhari, mijinta, Ahamd Indimi da Adama Indimi

Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari kenan da mijinta, Ahmad Indimi tare da 'yar uwarshi Adama Indimi a wannan hoton nasu da suka dauka gurin wata hidima da suka halarta, hoton ya kayatar, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment