Friday, 13 April 2018

Kanun Mujallar Fim ta wannan watan

Shafin farko na mujallar Fim kenan ta wannan watan da ta fito, wasu daga cikin manyan labarun mujallar sun hada da:

Gwagwarmayar da Sa'adiya Adam da Sanusi Ahmad suka sha kafin a kyalesu suyi aure.

Yanda BMB ya ruruta gabar Ali Nuhi da Adam A. Zango.

'Yan fim biyu sun rasu.


'Ni yanzu tsoron aure nike ji'>>inji Fati K.K.

Dadai sauran labarai.

No comments:

Post a Comment