Sunday, 1 April 2018

Karin hotuna daga shagalin bikin Sa'adiya Adam

Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Adam kenan da Angonta tare da kawayen Amarya da abokan arziki da suka tayata murnar aure, a yaune dau za'a daura auren na su, muna musu fatan Allah ya bada zaman lafiya da zuri'a ta gari.

No comments:

Post a Comment