Wednesday, 4 April 2018

'Ko zamu sha ruwan kwata sai Buhari'>>Inji wani me mota

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari me masoya da yawa, wannan wani me motane da ya rubuta a bayan motarshi cewa' ko zamu sha ruwan kwata sai Buhari.

No comments:

Post a Comment