Saturday, 7 April 2018

Kyan da ya gaji ubansa: Dan Adam A. Zango ya zama mawaki

Hausawa na cewa kyan da ya gaji ubansa, haka ta faru da dan tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Ali, Haidar Adam A. Zango ya shirya wakoki guda biyu kamar yanda ya bayyana, ya kara da cewa kwanan nan zai sakesu.


Mahaifinshi dai Adam A. Zango shima sanannen tauraron fina-finan Hausane kuma mawaki.

1 comment:

  1. Wannan ba abun burgewa bane. #Adam_A_zango kayi kuskure,ina ma ace mahardacin Al-kur'ani ya zama ko makarancinsa. Annabi(s.w.a) Yana cewa "Dukkan ku makiyaya ne,kuma za a tambaye ku dangane da abinda aka aba ku kiwo....". Yaro da Allah Ya baka zai tambaye ka dangane da tarbiyyarsa. Don haka, wannan ba abin burgewa ba ne illa halaka.Kuma kai mahahfin abin tausayi ne. Ya kamata #A_Zango kawa kanka gata.

    ReplyDelete