Tuesday, 3 April 2018

Madrid ta lallasa Juventus da ci 3-0

Real Madrid ta lallasa Juventus da ci 3-0 a wasan da suka buga  na gasar cin kofin zakarun turai, Ronaldone ya ci kwallo ta farko cikin mintina uku da fara wasa inda ya kara cin kayatacciyar kwallo ta biyu bayan da aka dawo daga hutun rabin lokaci da mintuna sittin da hudu, kwallon ta kayatar sosai domin har koc dinsu, Zidane saida ya rike kai cikin mamakin ganin irin kwallon da Ronaldon yaci.Cikin mintuna saba'in da biyu, Marcelo yaci kwallo ta uku wadda itace ta garshe da akaci a wasan.


No comments:

Post a Comment