Sunday, 22 April 2018

Maganar shugaba Buhari akan matasa: 'Sau uku Halima Buhari na rubuta jarabawar zama lauya amma tana faduwa'

A raddin da wasu matasan Najeriya ke mayarwa dangane da maganar da shugaba Buhari yayi akan matasa, wani ya bayar da labarin cewa sunyi makarantar koyan aikin lauya tare da diyar shugaban kasa, Halima Buhari kuma sau uku tana rubutawa tana faduwa.Ya kara da cewa amma shi yana nan yana aiki tukuru a matsayin lauya dan samun yanda zaiyi amma diyar shugaban kasar tana nan tana tuka motoci masu tsada da aka siya da kudin 'yan kasa a cikin garin Abuja.

No comments:

Post a Comment