Wednesday, 11 April 2018

Majalisar dattijai ta karrama sanata Mustafa Bukar

Yanda Majalisar dattijai ta saka tutar Najeriya da fulawa akan kujerar marigayi sanata Musatafa Bukar me wakiltar Katsina ta Arewa kenan dan tunawa dashi a zaman da majalisar tayi jiya.


Muna fatan Allah ya kai Rahama kabarinshi.

No comments:

Post a Comment