Sunday, 15 April 2018

Masoyan shugaba Buhari sun kaimai zaiyara a Landan

Wasu masoyan shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan da suka kaimai ziyara a masaukinshi dake birnin Landan na kasar Ingila, suna sanye da riguna dake dauke da hoton shugaba Buharin da mataimakinshi, Osinbajo dake nuna goyon bayansu a garesu.
No comments:

Post a Comment