Friday, 13 April 2018

MC Tagwaye a gurin bikin zagayowar ranar haihuwar Dangote

Shahararren me barkwanci ta hanyar kwaikwayar shugaban kasa, MC Tagwaye kenan a gurin bikin tunawa da zagayowar ranar haihuwar attajirin dan kasuwar Afrika, Dangote da ya halarta, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment