Saturday, 14 April 2018

Me baiwa gwamnan Kano shawara da Fatima Ganduje da Idris Ajimobi

Me baiwa gwamnan jihar Kano Shawara ta fannin kafafen watsa labarai, Abubakar Ibrahim kenan tare da amarya, Fatima Abdullahi Umar Ganduje da Angonta Idris Ajimobi a wannan hoton nasu daya kayatar.
 Muna musu fatan Alheri

No comments:

Post a Comment