Sunday, 15 April 2018

Mudassir Haladu na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Mudassir Haladu, Barkeke na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, Muma tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment