Wednesday, 4 April 2018

Mudassir Haladu ya kaiwa mahaifiyarshi ziyara

Tauraron fina-finan Hausa, Midassir Haladu Barkeke kenan a lokacin da ya kaiwa mahaifiyarshi ziyara, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment