Monday, 9 April 2018

'Nafi son a rika kiran babana da sunanshi na Soja'>>Zahara Buhari

Bayan da me daukar hoton shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Bayo Omoboriowo ya saka wannan hoton na shugaba Buharin da ke sama ya kuma rubuta PMB, watau shugaban kasa Muhammadu Buhari, diyar shugaban kasar Zahara Buhari tace tafi son sunan, GMB, watau Janaral Muhammadu Buhari.


Wannan abu dai ya dauki hankulan mutane.

No comments:

Post a Comment