Sunday, 1 April 2018

"Ni musulmace amma inata mafarki da annabi Isa yace zai ceceni: Dan Allah ku bani shawara: me ya kamata inyi?

Wannan baiwar Allahn wadda musulmace 'yar jihar Kogi ta bayyana cewa tana ta mafarki da annabi Isa karo na hudu kenan, a wannan karon sai ta tambayeshi dalilin zuwa mata da yake yi a mafarki, sai ya ce mata zai cece ta ne kuma ya nuna mata wasu mutane biyu yace ta musu addu'a bukatunsu zasu biya.


Ta kara da cewa ta bude baki zata musu addu'a kenan sai kawai ta farka.

Shine take neman shawarar mutane akan me ya kamata tayi.

Allah shi kyauta.

No comments:

Post a Comment