Saturday, 14 April 2018

Ramadan Booth ya samu kyautar karramawa

Tauraron fina-finan Hausa, Ramadan Booth kenan rike da wata kyautar karramawar da aka bashi a birnin Legas, muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.


No comments:

Post a Comment