Tuesday, 3 April 2018

Ronaldo da budurwashi suna shakatawa

Tauraron dan kwallon kafa dake bugawa Real Madrid wasa, Cristiano Ronaldo kenan tare da budurwarshi, Georgina Rodriguez suke shakatawa kamin wasan da Madrid din zata buga da Juventus a cigaba da gasar cin kofin zakarun turai.


Georgina dai ta haihfawa Ronaldo santaleliyar diya wadda aka sawa suna Alana Martina, kuma ta bayyana cewa bata da burin sake haihuwa, saidai shi Ronaldo dake da 'ya'ya hudu yanzu ya bayyana cewa yana so ya haifi 'ya 'ya bakwai ne kuma yawan kyautar karramawa ta Ballon d'or kenan da yake son lashewa.

No comments:

Post a Comment