Monday, 2 April 2018

Sadik Zazzabi tare da Dr. Aliyu Modibbo da Ministan cikin gida, Dambazau da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Ramalan Yaro

Tauraron mawakin Hausa, Sadik Zazzabi kenan a wadannan hotunan tare da tsohon ministan Abuja, Dr. Aliyu Modibbo da ministan cikin gida Abdulrahaman Dambazau da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Ramalan yaro a gurin daurin auren diyar Modibbon da akayi kwanannan.
No comments:

Post a Comment