Tuesday, 10 April 2018

'Sai Baba'>>Abdulmumini Jibril

Dan majalisar wakilai dake wakiltar mazabar Kiru da Bebeji daga jihar Kano, Abdulmumini Jibrin ya nuna farin cikinshi da labarin bayyana aniyar tsayawa takara da shugaba Buhari yayi , inda ya saka hotonshi a dandalinahi na sada zumunta ya rubuta cewa 'Sai Baba'.

No comments:

Post a Comment