Monday, 16 April 2018

Sai Da Mahaifina Ya Kona Min Kadarori Na Baki Daya Da Na Mallaka Saboda Na Koma Kirista>>inji Sanata Binta Masi Garba

Sanata mai wakiltar jihar Adamawa ta Arewa, Sanata Binta Masi Garba ta bayyana cewa sai da mahaifinta ya kona mata kadarorin da mallaka baki daya saboda ta bar musulunci ta koma kirista.Sanata Binta ta bayyana hakan ne a yayin bikin murnar cikar ta shekaru 50 a cocin Chapel of Praise International Church, dake garin Yola a jiya Lahadi.
rariya.

2 comments:

  1. Me ya rude ki,har kika koma kirista ? Dama musuluncin baki 'dauke shi da muhimmanci ba,shi ya kawo haka.To Allah Kyauta da irin wannan 'batan basirar taki.

    ReplyDelete
  2. Ai kadan ma ya miki, kamata yayi a hada ki da kotun musulinci a kashe ki kawai, domin hakan shi ne dai dai a sahi'an ce. Allah ka kashe mu a musulmai! Ameen

    ReplyDelete