Monday, 16 April 2018

'Salisu Fulani ya zama yaron Hadiza Gabon'>>Hadda rike mata jaka

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan tare da abokin aikinta, Salisu Fulani a wannan hoton nasu da yake rike da jakarta, cikin raha, ta bayyanshi a matsayin yaronta, kuma a hoton kamar da gaske.


Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment