Sunday, 15 April 2018

Sanata Shehu Sani tare da Sheikh Dahiru Bauchi

Sanata Shehu Sani kenan tare sa Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Shehu Sani na daya daga cikin dumbin mutanen da suka halarci gurin Maulidin Sheikh Inyass da aka gudanar a Abuja, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment