Friday, 6 April 2018

Saraki yaje Daura yin gaisuwar marigayi sanata Mustafa Bukar

Kakakin majalisar dattijai, Sanata Bukola Saraki yaje garin Daura, Jihar Katsina, Jiya Alhamis inda ya mika ta'aziyyarshi ga iyalan marigayi sanata Mustafa Bukar, haka kuma Saraki ya ziyarci fadar me martaba sarkin Daura, Farouk Umar Farouk inda shima ya mika mai ta'aziyyarshi.


Muna fatan Allah ya jikanshi ya gafartamai zunubanshi.


No comments:

Post a Comment