Thursday, 12 April 2018

Sarkin Kano ya kai ziyara gidan tarihin kasar Nijar

Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II kenan a gidan tarihin kasar Nijar inda ya kai ziyara, gidan tarihin na da rakuman daji masu ban sha'awa, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment