Tuesday, 3 April 2018

Shugaba Buhari ya gana da kungiyar gwamnonin APC

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da kungiyar gwamnonin Jam'iyyar APC a fadarshi dake Abuja a yau, Talata, gwamnonin Kogi, Kano,Kaduna, Benue, Borno, Imo, Kwara, Sakkwato da sauranau sun halarci wannan ganawa.

No comments:

Post a Comment