Thursday, 5 April 2018

Shugaba Buhari ya gana da limaman kiristan Arewa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da limaman kiristan yankin Arewa a fadar shi dake Abuja yau, Alhamis, wadannan hotunane daga gurin ganawar tasu.

No comments:

Post a Comment