Wednesday, 4 April 2018

Shugaba Buhari ya gana da manyan hafsoshin tsaro

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da manyan hafsoshin tsaro a fadarshi dake Abuja akan lamurran da suka shafi tsaron kasarnan.
No comments:

Post a Comment