Sunday, 8 April 2018

Shugaba Buhari ya godewa Sanatocin da sukaje Daura yiwa iyalan Marigayi sanata Mustafa Bukar ta'aziyya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan jiya, tare da sanatocin da sukaje Daura yiwa iyalan marigayi, abokin aikinsu, Sanata Mustafa Bukar ta'aziyya, karkashin jagorancin Sanata Abdullahi Adamu, shugaba Buhari ya godewa sanatocin bisa irin yanda suka nuna damuwa da rashin da jihar ta Katsina tayi.Sannan kuma yayi fatan Allah ya baiwa makusantan mamacin hakuri shi kuma Allah ya jikanshi, kamar yanda me magana da yawun shugaban kasar, Malam Garba Shehu ya bayyana.

No comments:

Post a Comment