Friday, 6 April 2018

Shugaba Buhari ya sauka a jihar Katsina dan yin ta'aziyya ga iyalan marigayi sanata Mustafa Bukar

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan yayin da ya sauka, Mahaifarshi jihar Katsina inda zaije ya yiwa iyalan marigayi sanata Mustafa Bukar ta'aziyyar rashin da sukayi, gwamna Aminu Bello Masari da tawagarshi suka tarbi shugaba Buharin a filin jirgin sama.


Ranar Lahadi, Shugaba Buhari zai koma Abuja, kamar yanda me baiwa ahugaba Buharin shawara ta fannin sabbin kafafen watsa labarai, Bashir Ahmad ya bayyana.
Ranar Litinin ake sa ran shugaba Buharin zai tafi kasar Ingila, ziyarar da ke cike da cece-kuce.

No comments:

Post a Comment