Monday, 9 April 2018

Shugaba Buhari ya tafi kasar Ingila

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tafi kasar Ingila yau bayan da ya bayyana cewa zai sake tsayawa takarar shugabancin kasarnan a zaben shekarar 2019 idan Allah ya kaimu, a sanarwar da fadar shugaban kasar ta fitar ta bayyana cewa shugaba Buharin zai gana da firaiministan Ingilar Theresa May da sauran wasu manyan mutane.


Inda daga baya kuma zai halarci taron kasashe rainon kasar Ingila da za'ayi a can.
Muna fatan Allah ya kaishi ya kuma dawo dashi lafiya.

No comments:

Post a Comment