Tuesday, 10 April 2018

'Shugaba Buhari ya tsallake tarkona'>Gwamna Ganduje

Bayan da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zai sake tsayawa takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2019 idan Allah ya kaimu, da yake hira da maneman labarai gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana farin cikinshi da aniyar ta shugaban kasa.


Inda yace yaji dadin da shugaba Buharin ya amsa kiran 'yan Najeriya kuma ya tsallake tarkonshi, dan yana daya daga cikin 'yan Najeriyar da suka ce zasu kaishi kotu inda be fito takarar ba.

No comments:

Post a Comment