Saturday, 7 April 2018

Shugaba Buhari ya yiwa iyalan marigayi sanata Mustafa Bukar ta'aziyya

Shugaban  kasa, Muhammadu Buhari kenan a lokacin da ya ziyarci iyalan marigayi sanata Mustafa Bukar a Daura inda ya mika ta'aziyyarshi ga iyalan mamacin, shugaba Buhari ya samu rakiyar gwamnan jihar Katsina da sarkin Daura.


Haka kuma shugaba Buhari ya samu kyakkyawar tarba daga mutanen garin Daura.No comments:

Post a Comment