Friday, 13 April 2018

Ta yadda wayarta a Sakkwato wani mutumin kirki ya tsinta ya bata abinta

Wannan wata me rajin kare hakkin bila' adamace me suna Adeola Olunloyo  da taje jihar Sakkwato akayi rashin sa'a ta yadda wayarta, cikin ikon Allah sai wani mutumin kirki ya tsinci wayar tana kira kuwa ya dauka ya kuma jirata inda tayi tafiyar tsawon kilomita 2 tazo inda yake ta amshi wayarta.Muna fatan Allah ya sakawa wannan bawan Allah da Alheri.

No comments:

Post a Comment