Sunday, 22 April 2018

'Tawace ni kadai'>>Adam A. Zango da matarshi

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan tare da matarshi a wannan hoton nasu, Adamu ya bayyacewa ' tawace ni kadai, ina gyara kurakuran da nayi a baya.

Muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment