Sunday, 15 April 2018

Tinubu ya kaiwa shugaba Buhari ziyara a Landan

Jigon jam'iyyar APC Bola Ahmad Tinubu kenan lokacin da ya kaiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyara a masaukinshi dake birnin Landan na kasar Ingila, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment