Sunday, 15 April 2018

Dan tsohon mataimakin shugaban kasa, Tony Atiku Abubakar Ya Auri Whitney

Dan Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, Wato Tony, Ya Auri Whitney, Inda Aka Gudanar Da Shagulgulan Bikin A Jiya Asabar A Otal Din Madinat Jumeirah Dake Kasar Dubai.


Tsohon mataimakin shugaban kasan da matar sa Jennifer su suka shiryawa dan nasu kasaitaccen bikin.
rariya

No comments:

Post a Comment