Saturday, 14 April 2018

Wadannan hotunan na Tinubu da Fashola sun dauki hankula

Wadannan hotunan na ministan wutar da gidaje da ayyuka, Babatunde Fashola tare da jigo a jam'iyyar, Bola Ahmad Tinubu sun dauki hankulan mutane inda akayi ta musu fassara kala-kala.

No comments:

Post a Comment