Wednesday, 4 April 2018

Wani Sanatan Ya Sake Rasuwa

Sanata mai wakiltar jihar Katsina ta Arewa a majalisar Dattijai, Injiniya Mustapha Bukar (Madawakin Daura) ya rasu.


Sanatan mai wakiltar mahaifar shugaban kasa Muhammadu Buhari wato Daura, ya rasu yana da shekaru 63. Kuma ya rasu ne a safiyar yau Laraba bayan gajruwar rashin lafiya da ya yi fama da ita.
rariya.

No comments:

Post a Comment