Wednesday, 4 April 2018

Wannan hoton na Maryam da Garzali ya kayatar

Jaruman fina-finan Hausa, Garzali Miko da abokiyar aikinshi, Maryam Yahaya kenan a wannan hoton nasu da suka dauka suna murmushi ya kayatar, da alama kamar suna cikin aikin wani fim ne aka dauki hoton.


Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment