Saturday, 14 April 2018

Yanda aka gudanar da Maulidin Sheikh Nyas a Abuja da Kaduna

Dubban jama'ane suka taru a filin Eagle Square dake babban birnin tarayya Abuja a yau, Asabar inda aka gabatar da Maulidin Sheikh Ibrahim Nyas, A Kaduna ma an gudanar da maulidin a dandalin Murtala inda jama'a da dama daga sassa daban-daban na kasarnan suka hallara.


Mabiya Shi'a sun raba ruwan sha a gurin taron Maulidin.
Haka kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso shima ya halarci gurin taron Maulidin.No comments:

Post a Comment