Thursday, 5 April 2018

Yanda gawar marigayi Sanata Mustafa Bukar ta isa jihar Katsina

Yanda gawar marigayi Sanata Mustafa Bukar ta isa jihar Katsina kenan a jiya, Laraba, anyi jana'izarshi da yammacin jiyan kamar yanda addinin musulunci ya tana da , muna fatan Allah yakai Rahama kabarinshi da sauran 'yan uwa da suka rigamu gidan gaskiya.


Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da Imani.

No comments:

Post a Comment