Thursday, 5 April 2018

Yayinda Muhammad Salah da Sadio Mane sukayi sujjadar godiya ga Allah

Yanda taurarin 'yan kwallo, Musulmai Muhammad Salah da Sadio Mane dake bugawa kingiyar Liverpool suka yi sujadar godiya ga Allah a filin kwallo kenan bisa nasarar da suka samu a wasan da suka buga jiya da Man City, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment