Sunday, 1 April 2018

Zaka iya gano damisar dake boye a wannan hoton?

Akwai wata Damisa a kwance cikin ciyayi a wannan hoton da ba kowa ke ganinta ba a kallon farko da zaiwa hoton, shin ka ganta kuwa?.

No comments:

Post a Comment