Thursday, 17 May 2018

Ado Gwanja a Nijar

Tauraron mawakin Mata, Ado Isa Gwanja kenan a wannan hoton nashi daya dauka a Jamhuriyar Nijar inda ya kai ziyara, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment