Tuesday, 15 May 2018

Ahmad Musa, Abdullahi Shehu tare da Jayjay Okocha da Victor Moses

Taurarin 'yan kwallon Najeriya, Ahmad Musa da Abdullahi Shehu kenan tare da tsohon tauraron dan kwallo, Jay Jay Okocha da Victor Moses a wadannan hotunan nasu da suka haskaka.Muna musu fatan alheri.


No comments:

Post a Comment