Thursday, 17 May 2018

Ahmad Musa ya rabawa gajiyayyu Buhanan shinakafa

Tauraron dan kwallon kafar Najeriya dake bugawa kungiyar CSKA Moscow wasa, Ahmad Musa ya raba buhunan shinkafa ta hannun kungiyar tallafawa gajiyayyu mallakar tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa kuma matar Sani Danja, wato Masurah Isah.Muna fatan Allah ya amshi wannan Ibada tasu ya kuma saka musu da Alheri.

No comments:

Post a Comment