Tuesday, 22 May 2018

Ali Nuhu ya haskaka a wannan hoton

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu sarki kenan a wannan hoton nashi da ya haskaka, ya yiwa masoyanshi barka da Azumi, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment