Saturday, 19 May 2018

'Allah yasa wannan ne Azumin karshe da Ganduje da Buhari zasu yi a kan mulki'

Me bayar da umarni a fina-finan Hausa, Sanusi Oscar yayi wa shugaban kasa, Muhammadu Buhari da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje Addi'ar cewa Allah yasa wannan shine Azumin karshe da zasu yi akan mulki.Ga sakonshi da ya wallafa a dandalinshi na sada zumunta kamar haka:

No comments:

Post a Comment